Mene ne HTML kuma Ta Yaya Ake Amfani da Shi?
Barkanku da sake haÉ—uwa a wannan sabon darasin! Yanzu lokaci ya yi da za mu fara koyon ainihin harshen da ake amfani da shi wajen gina kowane shafi na gidan yanar gizo (website) a duniya, wato HTML. Mene ne HTML? HTML yana nufin HyperText Markup Language. Shi ba harshen programming ba ne na lissafi, a’a, harshe ne
Mene ne HTML kuma Ta Yaya Ake Amfani da Shi? Read More »

