wannan prompt din na mata ne
saban prompt kowace mace tan bukatar gyara hotanta
wannan prompt din na mata ne Read More »
Barka da zuwa sashen AI Prompts na Hausa Tech! A nan zaku riƙa samun ingantattun prompts kyauta na haɗa hotuna na zamani. Zaku iya yin COPY na kowane prompt ku kai wa AI kamar Gemini, ko ChatGPT, ko Ideogram.ai domin ya haɗa muku kyakkyawan hotuna mai ɗauke da sunanku ko hotonku, ku sha mamaki.
saban prompt kowace mace tan bukatar gyara hotanta
wannan prompt din na mata ne Read More »
wannan prompt din shima na zamanine kawai kasaka hotanka da prompt din zuwa kowane ai mai hada hoto zakasha mamaki
wannan prompt din zai hada muku sak wannan hotan da kukagani amma awajan sunan sulaiman kucanja kusaka sunanku
wannan prompt din kawai kayi copy sai katurawa wani AI kamar gemini ko chatGPT ko wani AI kahadamai da hotanka ko hotanki zakusha mamaki ga prompt din akasa
Wannan kyakkyawan prompt ɗin na musamman ne ga mata ko masoya da suke son ƙirƙirar hoton AI 3D na budurwa tana aiki a ofis na zamani, tare da rubuta sunanta a jikin bango da kyawawan fitilu
saban prompt na hoto Read More »
Wannan kyakkyawan prompt ɗin zai taimaka muku wajen ƙirƙirar hoton 3D na saurayi yana coding a daki mai kyawun fitilu, kuma zaku iya canza sunan zuwa naku cikin sauƙi.
Koyi Haɗa Hoton 3D Cyberpunk Mai Sunanka Da AI (Kyauta) Read More »